Quote from: teeco on 17-03-2010 09:27 AM
Quote from: kzee9ja on 16-03-2010 09:59 PM
sai a hankali
kai!!! ina kika shiga ne haka kwana da yawa
kasan ance fadan da yafi karfinka mai da wasa shi yasa nayi awan gabana
kuma shuru shuru ba tsoro bane gudun magane
da in tsaya wani yagaya min maganar banza kokuma a zagan
ka ga shiyasa nayi gaba innemi abin da zai fishe ni