Kaima kasan maganin ta lol
ke inda nake babu solution wallahi Infact na Animal skin I dey wear
Kai dai
kina wasa kenan wallahi tun da Allah yayi ni ban taba jin sanyi irin wannan ba
Allah sarki sorry.
Ai sai a hankali yanzu ina zaune ne kawai amma tunanin komawa cikin shegen sanyin nan nakeyi wallahi
Posted: at | |