daya biyu shabiyar wayagaya maka sha biyar mallam ya gaya maka sha biyar. ita kun san hausar sai dan ta. in kasan kai dan tane to menene? koshiya, ludayi, chokali.
Posted: at 9-08-2009 08:04 AM (14 years ago) | Upcoming
enjoyment at 9-08-2009 07:47 PM (14 years ago) (m)
haba mallam, mai afaru?
'In the End, we will remember not the words of our enemies, but the silence of our friends.” Martin Luther King Jr ...
Posted: at 9-08-2009 07:47 PM (14 years ago) | Gistmaniac
daya biyu shabiyar wayagaya maka sha biyar mallam ya gaya maka sha biyar. ita kun san hausar sai dan ta. in kasan kai dan tane to menene? koshiya, ludayi, chokali.
Koshiya (Spoon) Ludayi (A Bigger Spoon for Drinkin koko) Chokali (Spoon)
to @Poster menene.......In ka ga Kare yana Shinshina Takalmi?

2. Sai bango ya tsage...
3. Baba na Daka Gemu na waje?
1 in kaga kare yana shinshina takalmi= Dauka zai yi. ole. 2 sai bango ya stage= kadangare ke samin wurin shiga. 3 Baba na da ka geme na waje= HAYAKI Damn i am a bad boy.
Posted: at 10-08-2009 09:11 AM (14 years ago) | Upcoming