teeco at 15-08-2009 01:44 PM (15 years ago) (m) hnnm to na gode Allah............Allah Abin godiya
Posted: at 15-08-2009 01:44 PM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 15-08-2009 01:47 PM (15 years ago) (m) hnnm to na gode Allah............Allah Abin godiya
kar ka manta da adress dinka na ajegunle.
Posted: at 15-08-2009 01:47 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 15-08-2009 01:48 PM (15 years ago) (m) hnnm to na gode Allah............Allah Abin godiya
kar ka manta da adress dinka na ajegunle. ba A Legas na ke ba ai
Posted: at 15-08-2009 01:48 PM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
rbest at 15-08-2009 04:21 PM (15 years ago) (f) kar ka bi dis Posted: at 15-08-2009 04:21 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
portiphar at 15-08-2009 06:17 PM (15 years ago) (m) gaskiya.......ina zorki Posted: at 15-08-2009 06:17 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
pancho at 16-08-2009 05:17 PM (15 years ago) (m) LUV Room
ba kai ka fara ba mugu. muma muka ma swap deal.
Posted: at 16-08-2009 05:17 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
kzee9ja at 16-08-2009 09:47 PM (15 years ago) (f) LUV Room
wallahi deen kara fada suji dan abin yafi karfina
HAPPY ENDING Posted: at 16-08-2009 09:47 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 09:13 AM (15 years ago) (m) LUV Room
wallahi deen kara fada suji dan abin yafi karfina Habba
Posted: at 17-08-2009 09:13 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 09:15 AM (15 years ago) (m) Assalamu Alaikum
Posted: at 17-08-2009 09:15 AM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 10:39 AM (15 years ago) (m) Assalamu Alaikum
waalaikumussalaam
Posted: at 17-08-2009 10:39 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 10:48 AM (15 years ago) (m) mai gida ya gari?
Posted: at 17-08-2009 10:48 AM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 11:12 AM (15 years ago) (m) mai gida ya gari?
Dai dai. Ya kake?
Posted: at 17-08-2009 11:12 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 11:19 AM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Posted: at 17-08-2009 11:19 AM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 11:29 AM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty.
Posted: at 17-08-2009 11:29 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 11:32 AM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD
Posted: at 17-08-2009 11:32 AM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 12:38 PM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD Ok sai kazo, muna jiran ka.
Posted: at 17-08-2009 12:38 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 12:42 PM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD Ok sai kazo, muna jiran ka.  zaka tura min da lambar wayar ka mail dina soboda mu hadu a kd ko
Posted: at 17-08-2009 12:42 PM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 12:51 PM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD Ok sai kazo, muna jiran ka.  zaka tura min da lambar wayar ka mail dina soboda mu hadu a kd ko OK
Posted: at 17-08-2009 12:51 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 17-08-2009 12:55 PM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD Ok sai kazo, muna jiran ka.  zaka tura min da lambar wayar ka mail dina soboda mu hadu a kd ko OK Nagode karka damu zakaga Teeco Insha ALLAH
Posted: at 17-08-2009 12:55 PM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
pancho at 17-08-2009 01:02 PM (15 years ago) (m) Yaushe zamu fara azumi?
Inajin sauran kwana hudu ko biyar, kasan yan da watan yake tafiya ba certainty. karnaga tsoho mai shekara amsin fa. To ALLAH ya kai mu.... Next week Friday zan Shiga Zaria amma zan biyo ta KD Ok sai kazo, muna jiran ka.  zaka tura min da lambar wayar ka mail dina soboda mu hadu a kd ko OK Nagode karka damu zakaga Teeco Insha ALLAH
Posted: at 17-08-2009 01:02 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |