na now u find out? Posted: at 31-03-2010 01:47 PM (15 years ago) | Hero | |
Reply |
pancho at 31-03-2010 01:49 PM (15 years ago) (m) so how far.
Posted: at 31-03-2010 01:49 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
i full ground Posted: at 31-03-2010 01:57 PM (15 years ago) | Hero | |
Reply |
attamem at 1-04-2010 04:46 PM (15 years ago) (m) Hausa ba daboba. Ina ya'yan hausawam suke. Posted: at 1-04-2010 04:46 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
attamem at 1-04-2010 09:46 PM (15 years ago) (m) Ni sonake hausawan su fito amma shiru kamar an shuka dusa. Ko dama abin bigibagirone. Posted: at 1-04-2010 09:46 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
ga mutanen hausa kuwa. Posted: at 2-04-2010 12:01 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
kai mallam Posted: at 2-04-2010 03:25 PM (15 years ago) | Hero | |
Reply |
BONZ at 2-04-2010 04:46 PM (15 years ago) (m) WAllahi ba sauki ba yadda aka iya da mu..... sai hakuri.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 2-04-2010 04:46 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
malam bonz, to ya garin? kwana biyu. Posted: at 2-04-2010 06:03 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
BONZ at 2-04-2010 11:44 PM (15 years ago) (m) Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 2-04-2010 11:44 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
attamem at 2-04-2010 11:52 PM (15 years ago) (m) Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
Don Allah a daina zagi mutumin, kasan mu yaren na masu asaline, mai asali kuwa ana koyon dukkan dabia daga wurinsane. Nagode. Posted: at 2-04-2010 11:52 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
Don Allah a daina zagi mutumin, kasan mu yaren na masu asaline, mai asali kuwa ana koyon dukkan dabia daga wurinsane. Nagode. an san haka, amma idan aka zage ka,baka ramawa?ai dan iska sai dan iska Posted: at 3-04-2010 12:21 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
ina nan ina rashin mutunci,idan bani da aikin yi kenan.......akwai pictures di na a profile di na. Posted: at 3-04-2010 12:23 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
attamem at 3-04-2010 12:34 AM (15 years ago) (m) Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
Don Allah a daina zagi mutumin, kasan mu yaren na masu asaline, mai asali kuwa ana koyon dukkan dabia daga wurinsane. Nagode. an san haka, amma idan aka zage ka,baka ramawa?ai dan iska sai dan iska  masu iya magana sunce gyara bashi zama barna. nagode. Posted: at 3-04-2010 12:34 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
wani gyarawan ba, wani kam sai an lalata yakan gyaru.nagode Posted: at 3-04-2010 12:53 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
BONZ at 3-04-2010 03:27 PM (15 years ago) (m) Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
Don Allah a daina zagi mutumin, kasan mu yaren na masu asaline, mai asali kuwa ana koyon dukkan dabia daga wurinsane. Nagode. Ai attamem ba wani sassauchi akan yayan iskan 9ja pals. Taba mana addini suke.... suna suka yadda suka ga dama. basu san cewa yanzu sai ka rasa kanka ba. Ba hakuri ai a wajen kare addini.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 3-04-2010 03:27 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
attamem at 3-04-2010 03:43 PM (15 years ago) (m) Gari lafia mutumina... naga kana da post dubu da wasu daruruwa yanzu... kana nan kana cin uwarsu ko? Amma kai bazaka sa hotonka ba?
Don Allah a daina zagi mutumin, kasan mu yaren na masu asaline, mai asali kuwa ana koyon dukkan dabia daga wurinsane. Nagode. Ai attamem ba wani sassauchi akan yayan iskan 9ja pals. Taba mana addini suke.... suna suka yadda suka ga dama. basu san cewa yanzu sai ka rasa kanka ba. Ba hakuri ai a wajen kare addini. wannan kayi gaskiya, amma kasan cewa suke mu 'yan rigimane bayan babu addini mai son zaman lafiya kamar musulunci. Allah ya karemu da addininmu yakuma watsa bakar aniyarsu zuwa garesu amin. Posted: at 3-04-2010 03:43 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
pancho at 3-04-2010 04:44 PM (15 years ago) (m) kuci karen ku ba babbaka
Posted: at 3-04-2010 04:44 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 3-04-2010 04:45 PM (15 years ago) (m) @pancho ya gari ne ka san na yo launching din website di na ko? www.naijaheros.com
Posted: at 3-04-2010 04:45 PM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
kzee9ja at 6-05-2010 02:50 PM (15 years ago) (f) sai a hankali
kai!!! ina kika shiga ne haka kwana da yawa  teeco i nan sai dai 9japals ya farafin karfi nane kuma u guyz re not encouraging me kasan ance fadan da yafi karfinka mai da wasa shi yasa nayi awan gabana kuma shuru shuru ba tsoro bane gudun magane da in tsaya wani yagaya min maganar banza kokuma a zagan ka ga shiyasa nayi gaba innemi abin da zai fishe ni
HAPPY ENDING Posted: at 6-05-2010 02:50 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |