oh ok nagode Posted: at 21-02-2010 01:44 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
famous5 at 21-02-2010 10:01 AM (15 years ago) (m)  all funny Posted: at 21-02-2010 10:01 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
BONZ at 23-02-2010 10:42 AM (15 years ago) (m) Ni abin da yake kona min.... wannan yan kudun da suka mai da mu wasu wawaye.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 23-02-2010 10:42 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
teeco at 23-02-2010 10:50 AM (15 years ago) (m) Ni abin da yake kona min.... wannan yan kudun da suka mai da mu wasu wawaye.
ka manta da su kar su baka hypertension
Posted: at 23-02-2010 10:50 AM (15 years ago) | Addicted Hero | |
Reply |
BONZ at 23-02-2010 10:59 AM (15 years ago) (m) ya kamata su gane ne kawai.... shekara da shekaru muna mulkar su.... su bamu girman mu kawai. kuma ni bana jin turanci me kuma hyfersansho?
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 23-02-2010 10:59 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
Ato, zo ka tayani kallo,wai an gayyaci gwaiwa lilo, ta ce dama aiki nane. Posted: at 24-02-2010 04:03 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
meeki at 25-02-2010 12:50 AM (15 years ago) (m) sela m'uala ekum jama'a Posted: at 25-02-2010 12:50 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
yawwa, barka dazuwa, yaya matanka, yaya halinka, kuma yaya aikinka. Posted: at 25-02-2010 02:26 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
BONZ at 25-02-2010 08:35 AM (15 years ago) (m) Megafather1 irin wannan misali.... kaji hausa malam.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 25-02-2010 08:35 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
BONZ at 25-02-2010 08:41 AM (15 years ago) (m) Sai a hankali....... wai gawa ta rike mai wankanta.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 25-02-2010 08:41 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
zolazola at 25-02-2010 09:36 AM (15 years ago) (m) ya kamata su gane ne kawai.... shekara da shekaru muna mulkar su.... su bamu girman mu kawai. kuma ni bana jin turanci me kuma hyfersansho?
waton hawan jini ke nan Posted: at 25-02-2010 09:36 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
mgribana at 25-02-2010 11:26 AM (15 years ago) (m) na gode, kara koyamana hausa. Posted: at 25-02-2010 11:26 AM (15 years ago) | Newbie | |
Reply |
BONZ at 25-02-2010 12:00 PM (15 years ago) (m) ya kamata su gane ne kawai.... shekara da shekaru muna mulkar su.... su bamu girman mu kawai. kuma ni bana jin turanci me kuma hyfersansho?
waton hawan jini ke nan Na sani mana. Ai Zolazola anan ba'a wani yare sai hausa.... so tunanin shine du abin da aka fada da wani yare... kawai baza'a gane ba sai kayi da hausa.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 25-02-2010 12:00 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
zolazola at 25-02-2010 12:06 PM (15 years ago) (m) haka ne!! ba karya Posted: at 25-02-2010 12:06 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
iyayi kenan, kashin rana da fitila. ko kuma nace san asani, amarya da hura usir ko kuma samun sarari, hada gudu da susan duwawu Posted: at 25-02-2010 04:01 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
Bonz, ya kace, ko nacigaba da zuba hausane, kaman jakin kano? Posted: at 25-02-2010 04:03 PM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
meeki at 25-02-2010 08:07 PM (15 years ago) (m) Bonz, ya kace, ko nacigaba da zuba hausane, kaman jakin kano?
O boy..upload ur foto naa....haba malam! Posted: at 25-02-2010 08:07 PM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
BONZ at 26-02-2010 12:58 AM (15 years ago) (m) Gaskiya fa ya kamata..... ka zama wani karamin dan karamin bindiga dadi a wasu forums din. sa hoto malam.
A man who stands for nothing, will fall for anything. Posted: at 26-02-2010 12:58 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |
ya kuma kowa ya gudu kwana biyu? ko kun mutu ne? Posted: at 27-02-2010 08:54 AM (15 years ago) | Gistmaniac | |
Reply |
sannu mutanen hausa Posted: at 27-02-2010 09:36 AM (15 years ago) | Upcoming | |
Reply |